<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>436</hymn_number>
<title>Kafin Ya Hau Sama LW436</title>
<lyrics>[V1]
 KIRA:                   AMSA:
 1) Kafin ya hau sama....ya koya masa abubuwa
 Wadada zasu faru....a kwanakin karshe
 Illimi zata karu....son kuɗi zata karu
 Yaya zasu zama da taurin kai....ga iyayensu
 Ka'a yi yakoki....a karshen duniya
 Amma mu masubi....muyi zaman tsaro (2x)

[V2]
 KORUS
 Wai yo....tuna fa...zamanin nan ta karshe ce
 Dawowa (Bass) Yesunmu....Hakika yayi kusa
 Wai yo...ah..ha....Ƴan'uwa sai muyi lura

[V3]
 2) Jin dadin duniya nan....ya dauki hankalinmu
 Wasu sun malake ta....sun manta da mutuwa
 Sai shagalin duniya....nan kasar kwanakin Nuhu
 Wasu suna takama....suna iko da duniya
 Randa kwana ta kare....ai ya abin tausayi (2x)
 Korus

[V4]
 3) Kome da muke aikata.....a wannan duniya
 Adalci ko mugunta....akwai ranata karshe
 Wata rana farat ɗaya....Mallam sai labari
 Allah mahalicinmu....ba'a yi masa ba'a
 Abin da mun shuka....lallai zamu girba (2x)
 Korus

[V5]
 4) Ƴan'uwan masubi....muyi zaman tsaro
 Bamu san rana ko sa'a....randa Yesu zaya zo
 Mike bagaskiyanmu....banda sakaci ba
 Kada wannan rana....fata hume mu
 Karshen abu duk....inji Sarkin Suleyman
 Mu ji tsoron Allah....mu aika ta nufinsa (2x)
 Korus</lyrics>
</song>